in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Koriya ta Arewa ya gana da takwaransa na Koriya ta Kudu
2018-04-27 09:56:30 cri

Yau Jumma'a 27 ga wata, shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-un ya isa kan iyakar soja dake tsakanin kasarsa da kasar Koriya ta Kudu a Panmunjom, inda ya gana da takwaransa na kasar Koriya ta Kudu Moon Jae-in. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China