in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An soma aikin zaben 'yan sama jannati masu jiran ko ta kwana karo na uku
2018-04-23 15:18:15 cri
Yau Litinin a yayin bikin murnar ranar zirga-zirgar sararin samaniya ta kasar Sin ta shekarar 2018, daraktan ofishin kula da ayyukan kumbon da ke daukar 'yan sama jannati na kasar Sin Yang Liwei ya sanar da cewa, bisa bukatar da aka yi na ayyukan tashar sararin samaniya ta kasar, kasar Sin za ta zabi 'yan sama jannati masu jiran ko ta kwana karo na uku a wannan shekara.

A cewar Yang, ana shirin zaben 'yan sama jannati 17 zuwa 18. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China