in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ma'aikatar kasuwanci ta Sin za ta dauki matakin wucin gadi na hana jibge dawa kan Amurka
2018-04-17 16:12:07 cri

Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin ta fitar da wata sanarwa a yau Talata, inda ta gabatar da sakamakon binciken da aka yi kan jibge dawar da Amurka ke yi a kasar. Ma'aikatar ta ce, Amurka ta na jibge dawarta a kasar Sin, matakin da ya kawo babbar illa ga sha'anin samar da dawa a kasar Sin, abun da ya sa ta yanke shawarar daukar matakin hana jibge dawa na wucin gadi kan Amurka. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China