in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude bikin fina-finai na kasa da kasa karo na 8 a birnin Beijing na kasar Sin
2018-04-16 19:24:51 cri

A daren jiya ne aka bude babban bikin fina-finai na kasa da kasa karo na 8 a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

Bayan da shahararrun 'yan wasan kwaikwayo suka halarci bikin taka darduma mai launin ja, an kaddamar da babban bikin fina-finan. Sa'an nan wasu masu tsara fina-finai na kasar Sin sun gane ma idanunsu yadda aka fara gudanar da 'shirin Tiantan', da nufin kara samar da fina-finai masu kayatarwa a kasar.

1  2  3  4  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China