Hukumomin lafiya a Liberia, sun fitar da wata sanarwar gargadi a jiya Talata, game da yiwuwar barkewar cutar kyandar biri a kasar.
Kyandar biri cuta ce da ake iya yadawa, wadda kuma aka fi samu a tsakiya da yammacin Afrika.
Babban likitan kasar Francis Kateh, ya ce an riga an gano cutar a yankin River Cess dake kudancin kasar. (Fa'iza Mustapha)