in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: Sin za ta ci gaba da goyon bayan cinikayya maras shinge
2018-04-10 20:21:50 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ce har kullum kasar Sin za ta ci gaba da goyon bayan tsarin cinikayya maras shinge. Shugaba Xi ya bayyana hakan ne a Talatar nan, yayin da yake zantawa da shugabar asusun bada lamuni na duniya Christine Lagarde, a taron dandalin Boao na kasashen Asiya.

Ya ce "Za mu ci gaba da kare tsarin duniya na bin doka da oda, tare da bunkasa hada hadar cinikayya da zuba jari cikin 'yanci".

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China