in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babu sauran zabin da ya ragewa kasar Sin illa kara haraji kan wasu kayayyakin Amurka
2018-04-04 18:17:15 cri
A yau Laraba ne mataimakin ministan kasuwancin kasar Sin Mr. Wang Shouwen, ya bayyana cewa, babu sauran wata hanya da ta ragewa kasar Sin, illa daukar matakan kara haraji kan kayayyakin Amurka da darajarsu ta kai dala biliyan 50, kuma mai yiyuwa ne hadda wadanda a yanzu haka ma suna kan hanyar su ta isowa kasar Sin. Kuma tuni bangaren kasar Sin ya riga ya nuna hakurinsa game da wannan yanayi. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China