in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta ayyana nau'in kayayyakin da zata karawa haraji wadanda Amurka ke samarwa
2018-04-04 16:05:31 cri
A yau Laraba ma'aikatar kudin kasar Sin ta ayyana jerin kayayyakin da Amurka ke shigarwa kasarta wadanda zata karawa haraji mai yawa, kayayyakin sun hada waken soya, da motoci, da kuma kayayyaki masu kunshe da sinadarai.(Ahmad Fagam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China