in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin tana fatan bangarori daban daban za su yi kokari wajen sa kaimi ga samun zaman lafiya mai dorewa a kasar Afghanistan da yankinta
2018-03-28 20:04:14 cri
An gudanar da taron koli na Toshkent, kan batun kasar Afghanistan a jiya Talata, inda bangarori daban daban da abin ya shafa suka zartas da sanarwar Toshkent.

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a yau 28 ga wata cewa, Sin tana fatan bangarori daban daban, za su kara taimakawa kasar Afghanistan wajen shimfida zaman lafiya, da yin kokari wajen sa kaimi ga samun zaman lafiya mai dorewa a kasar da ma yankin da take. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China