in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan mutanen da suka mutu a gobarar kanti a Rasha ya kai 37
2018-03-26 10:47:46 cri
A kalla mutane 37 ne suka mutu a sanadiyya wata gobarar da ta tashi a wani babban kantin sayar da kayayyaki a birnin Kemerovo dake tsakiyar kudancin kasar Rasha a ranar Lahadi, kana wasu mutane da dama sun bace, kamfanin dillancin labarai na TASS ne ya ba da wannan rahoto, kamar yadda ya samu labari daga wata majiyar jami'an kashe gobara.

A rahotannin farko an ba da labarin cewa, mutane 69 ciki har da kananan yara 40 ne suka bace.

Sai dai jami'an kashe gobarar suna ci gaba da aikin binciko mutanen da suka bace. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China