in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Donald Trump ya sanar da nada John Bolton a matsayin mataimakin shugaba mai kula da harkokin tsaron kasar
2018-03-23 10:03:01 cri
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanar a jiya cewa, John Bolton, tsohon zaunannen wakilin kasar a MDD, zai maye gurbin Herbert Raymond McMaster a matsayin mataimakin shugaba mai kula da harkokin tsaron kasar, inda zai fara aiki a hukumance a ranar 9 ga watan Afrilu mai zuwa.

An haifi John Bolton ne a shekarar 1948, kuma ya taba kasancewa zaunannen wakilin Amurka a MDD daga shekarar 2005 zuwa shekarar 2006. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China