in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Birnin Chongqing ya amince da gwajin ababen hawa marasa matuka
2018-03-16 20:56:36 cri
Mahukuntan birnin Chongqing dake kudu maso yammacin kasar Sin, sun amince da wata yarjejeniya, wadda ta tanaji samar da damar gwajin ababen hawa marasa matuka kan wasu titunan birnin. Da wannan sakamako, birnin zai bi sahun Beijing da Shanghai a wannan fanni.

Tsarin da aka tanada game da damar gwajin ababen hawa marasa matukan, wanda aka bayyana a Juma'ar nan, ya baiwa masana'antun kirar nau'o'in wadannan ababen hawa, damar gwajin su a kan tituna da aka kebe bayan samun izini. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China