in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sudan ta fuskanci katsewar hasken lantarki a kasa baki daya
2018-02-28 09:56:08 cri
Hukumar samar da hasken lantarki ta kasar Sudan ta sanar a jiya Talata cewa, dukkan jihohin kasar sun fuskanci matsalar katsewar hasken lantarki.

A wata sanarwar da hukumar lantarkin ta fitar, an ce, an samu katsewar lantarkin ne da misalin karfe 9 da minti 12 na dare, agogon kasar.

Sai dai ana ci gaba da kokarin maido da hanyoyin sadarwa da kuma hada injunan samar da lantarkin. Sanarwar ta kara da cewa, sannu a hankali lantarkin za ta ci gaba da aiki a kasar. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China