in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kashe kwamandan IS a arewacin Afghanistan
2018-02-27 20:11:43 cri
Kakakin gwamnatin lardin Jawzjan dake arewacin kasar Afghanistan Mohammed Reza Ghafori ya sanar a yau Talata cewa, jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kashe mayakan IS 13 ciki har da wani babban kwamandan kungiyar.

Jami'in ya ce, jami'an tsaron uku sun jikkata yayin fafatawar da suka yi da mayakan kungiyar a lardin Darzab dake gundumar kwanaki biyu da suka gabata. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China