in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnatin Palasdinu ta kaddamar da aikin katse hulda a tsakaninta da Isra'ila
2018-02-07 15:07:55 cri

Jiya Talata gwamnatin Palasdinu ta sanar da kafa kwamitin ministoci wanda zai kula da katse hulda tsakaninta da Isra'ila a fannonin siyasa, da kulawa da harkoki, da tattalin arziki, da tsaro da dai sauransu.

A ranar 6 ga watan Disamban bara, shugaba Donald Trump na kasar Amurka ya sanar da amincewa da birnin Kudus a matsayin helkwatar Isra'ila, matakin da ya jawo rashin jin dadi daga tsagin al'ummar Palasdinu. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China