in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mayakan Boko haram sun halaka mutane 6 a Kamaru
2018-02-05 20:02:35 cri

Rahotanni daga kasar Kamaru na cewa, wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kai wani hari jiya da dare a yankin Mayo-Tsanaga dake arewa mai nisa na kasar, inda suka halaka mutane a kalla shida.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China