in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manyan jami'ai sun taya murnar bude "shekarar yawon shakatawa ta Sin da EU"
2018-01-19 20:48:54 cri
A yau Jumma'a an kaddamar da "shekarar yawon shakatawa ta Sin da kungiyar tarayyar Turai(EU)"a Venice na kasar Italia, inda firaministan kasar Sin Li Keqiang, da shugaban majalisar kungiyar EU,Jean-Claud Juncker, suka aike da sakonni don taya murnar bude bikin.

Cikin sakonsa, firaministan kasar Sin ya ce raya aikin yawon shakatawa wata hanya ce mai kyau ta musayar al'adu, da sada zumunta, gami da ciyar da tattalin arziki gaba. Ya ce yana fatan bikin na "shekarar yawon shakatawa ta Sin da kungiyar tarayyar Turai(EU)" zai taimakawa habaka musaya tsakanin al'ummomin bangarorin 2, da tabbatar da ci gaban tattalin arzikinsu da moriyarsu. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China