in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a bude cikakken zama na 2 na kwamitin tsakiya na JKS karo na 16 a ranar 18 ga wata
2018-01-12 15:20:57 cri

Yau Jumma'a hukumar siyasa na kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ta shirya wani taro, inda aka yi nazari kan shawara dangane da yin gyare-gyare ga wasu tanade-tanaden da ke cikin kundin tsarin mulkin kasar. Shugaba Xi Jinping, babban sakataren jam'iyyar shi ne ya shugabanci taron.

A yayin taron, an tsai da kudurin cewa, za a gudanar da cikakken zama na 2 na kwamitin tsakiya na JKS karo na 16 daga ranar 18 zuwa 19 ga wata. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China