in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta tsaurara matakin kiyaye tabkuna
2018-01-04 20:37:36 cri

Da zummar kara tsaurara matakan kiyaye da kula da tabkuna, kasar Sin za ta kafa tsarin shugabannin tabkuna a dukkan tabkunan da ke kasar baki daya kafin karshen shekarar 2018.

Tsarin dai zai bukaci jami'ai a matakai daban daban da su sauke nauyin dake wuyansu na kiyaye da kula da tabkunan da ke wuraren aikinsu. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China