in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta taya George Weah murnar zama shugaban kasar Liberiya
2018-01-02 20:14:07 cri

Yau Talata ne, Geng Shuang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya bayyana a yayin taron manema labaru cewa, kasar Sin tana taya mista George Weah murnar zama shugaban kasar Liberiya.

Geng ya kara da cewa, kasar Sin na son hada kai da Liberiya domin kara ingantuwar huldar abokantaka da hadin gwiwa a tsakanin kasashen 2 daga dukkan fannoni, a kokarin kara kawo wa jama'arsu alheri. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China