in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya jaddada muhimmancin manufar kasancewar kasar Sin daya tak a duniya
2017-12-21 20:01:58 cri
A yau Alhamis ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin manufar kasar Sin daya tak a duniya, yayin da ya karbi bakuncin shugaban kasar Gambia Adama Barrow, wanda ya fara ziyarar aiki a kasar ta Sin.

Wannan ne dai karon farko da shugaban kasar ta Gambia ke ziyarar aiki a Sin, tun bayan dawo da huldar diflomasiyya tsakanin kasashen biyu a shekarar bara.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China