in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Gambia zai ziyarci kasar Sin
2017-12-18 20:13:44 cri
Shugaban kasar Gambia Adama Barrow, zai kawo ziyara nan kasar Sin a ranar Laraba, zai kuma kasance a kasar har ya zuwa ranar Talatar makon gobe.

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ne ya sanar da hakan a yau, yana mai cewa shugaba Barrow zai gudanar da ziyarar aiki ne bisa goron gayyata daga shugaban kasar Sin Xi Jinping.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China