in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 8 sun mutu a sakamakon harin da aka kai ga wani coci a kasar Pakistan
2017-12-18 13:32:00 cri
A jiya Lahadi ne aka kaddamar da wani hari kan wata coci, wadda ke birnin Quetta a jihar Balochistan ta kudu maso yammacin kasar Pakistan, inda aka ji fashewar wani abu tare da musayar wuta a wurin, kana mutane a kalla 8 sun mutu a sakamakon harin.

A halin yanzu, sojojin tsaron kasar Pakistan na ci gaba da neman wadanda suka kai harin, tare da yin bincike a yankunan dake dab da cocin. Babu dai wata kungiya da ta sanar da daukar alhakin kai harin. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China