in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hukumomin kasar Sin za su jagoranci amfani da motoci masu amfani da sabbin makamashi
2017-12-12 12:05:56 cri
Kwamitin tsakiya ta JKS da majalisar gudanarwar kasar, sun fitar da wata dokar amfani da ababen hawa da aka yi wa gyaran fuska, wadda ke neman JKS da hukumomin Gwamnati su jagoranci amfani da motocin masu amfani da sabon makamashi

Dokar wadda daukacin ofisoshin kwamitin tsakiya na JKS da Majalisar gudanarwar kasar suka fitar, ta fara aiki ne a ranar 5 ga wannan watan da muke ciki.(Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China