in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan kasar Sin da ke Nijar ya gana da shugaban kasar Mahamadu Isufu
2017-12-07 10:50:01 cri

A kwanan nan ne jakadan kasar Sin dake Nijar mista Zhang Lijun ya samu ganawa da shugaban kasar Nijar Mahamadu Isufu a fadarsa dake birnin Yamai. Ganawar manyan jami an biyu ta rataya kan huldar dangantaka dake tsakanin kasashen nasu biyu. Jim kadan bayan ganawar tasu mista Zhang Lijun ya shaidawa manema labarai makasudin wannan ganawa.

 


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China