in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ruwanda ta fara lalata makaman da suka kai ton 130
2017-11-28 15:57:04 cri
Jiya Litinin, rundunar sojojin tsaron Ruwanda ta fara aiwatar da ayyukan lalata makaman da ba su fashe ba, da kuma wadanda suka tsufa da nauyinsu ya kai ton 130 a wani sansanin soja dake lardin gabashin Ruwanda, kuma bisa jadawalin da aka tsara, za a kammala aikin cikin mako guda. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China