in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta mallaki wuraren nuna fina-finai sama da 60,000 ya zuwa 2020
2017-11-27 15:21:08 cri

Hukumar kula da kafafen yada labarai da wallafe wallafe da rediyo da talabijin da fina-finai ta kasar Sin, ta ce ana sa ran kasar za ta mallaki wuraren nuna fina-finai sama da 60,000 ya zuwa shekarar 2020, al'amarin da zai sa kasar ta zama wadda ta fi kowacce kasuwanci fina-finai. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China