in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD ta yi Allah wadai da harin da aka kaddamar kan jami'an wanzar da zaman lafiya a CAR
2017-11-27 15:17:22 cri

Sakatare janar na MDD Antonio Guterres, ya yi Allah wadai da harin da aka kaddamar kan jami'an tawagar kiyaye zaman lafiya ta MDDr dake jamhuriyar Afrika ta Tsakiya CAR, inda ya yi sanadiyyar hallaka jami'in kiyaye zaman lafiyar guda 'dan kasar Masar tare da jikkata wasu jami'an 3.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China