in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen kasar Sin ya gana da takwaransa na kasar Morocco
2017-11-17 18:56:19 cri

A yau ne a birnin Beijing Wang Yi, ministan harkokin waje na kasar Sin, ya gana da takwaransa na kasar Morocco Nasser Bourita, wanda ke ziyarar aiki a kasar Sin. Bayan ganawarsu, jami'an 2 suka sa hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa a madadin gwamnatocin kasashensu a fannin habaka shawarar " Ziri daya da hanya daya". Wannan ya sa, kasar Morocco ta zama kasa ta farko a yankin Maghrib dake arewacin Afirka wadda ta sa hannu kan wannan yarjejeniyar.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China