in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta karbi bakuncin taron Intanet na duniya karo na hudu
2017-11-16 18:54:23 cri
Mataimakin darektan hukumar kula da harkokin Intanet na majalisar gudanarwar kasar Sin Ren Xianliang ya bayyana cewa, kasar Sin za ta karbi bakuncin taron Intanet na duniya karo na 4 da zai gudana daga 3 zuwa 5 ga watan Disamba a birnin Wuzhen na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin.(Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China