in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya taya ACJA murnar cika shekaru 80 da kafuwa
2017-11-08 19:48:37 cri
A yau laraba ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aikewa kungiyar 'yan jaridun kasar Sin ACJA wasikar taya murna, game da cikar kungiyar shekaru 80 da kafuwa.

Shugaban ya ja hankalin 'yan jaridun kasar ta Sin, da su kasance masu kwarin gwiwar bin tafarki, da ilimi, da tsarin na musamman, wanda ke kunshe cikin salon mulkin gurguzu mai halayya ta musamman ta kasar Sin a yayin gudanar da ayyukan su.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China