in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD ta bukaci yankin Kurdawan Iraki da ya martaba tsarin mulkin kasa
2017-11-08 10:30:21 cri
Jiya Talata ne, tawagar MDD dake kasar Iraki ta yi kira ga yankin Kurdawan Iraki mai kwarya-kwaryar 'yanci da ya martaba kudurin da koton kolin tarayyar kasar Iraki ta tsai da na kare dunkuwar kasar, inda ta addada cewa, a halin yanzu, ana sa ran gudanarwar shawarwarin siyasa tsakanin gwamnatin tsakiyar kasar da ta yankin Kurdawa.

A ranar 6 ga wata ne, koton kolin tarayyar kasar Iraki ta yanke hukuncin cewa, ba za a amince da rabuwar kasar ba kamar yadda tsarin mulkin kasar ya tanada. A don haka, bai kamata larduna da yankunan kasar su nemi ballewa daga kasar ba. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China