in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta yi kira da a kiyaye zaman lafiya a kasar Iraqi da kuma shiyyar da take ciki
2017-10-26 20:54:40 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Geng Shuang a yau Alhamis ya bayyana cewa, kasar Sin na fatan masu ruwa da tsaki za su tabbatar da natsuwa, da kuma hakuri, don cimma wani shirin da zai tabbatar da moriyar sassa daban daban, ta yadda za a kiyaye kwanciyar hankali a kasar Iraqi da ma shiyyar da take ciki.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China