in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An shirya gudanar da zaben shugaban kasar Liberiya a wata mai zuwa
2017-10-20 21:05:28 cri
Shugaban hukumar zaben kasar Liberiya Jerome Korkoya ya bayyana cewa, hukumarsa ta shirya gudanar da zagaye na biyu na zaben shugabancin kasar a farkon wata mai zuwa.

Mr. Jerome wanda ya bayyana hakan a jiya Alhamis,ya ce hukumar za ta shirya zagaye na biyu na zaben ne, tun da babu dan takarar da ya samu sama da kaso 50 cikin 100 na kuri'un da aka kada a zaben da aka gudanar ranar 10 ga watah Oktoban wannan shekara.

A jiyan ne dai shugaban hukumar zaben kasar ta Liberiya ya sanar da sakamakon karshe na zaben shugaban kasar.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China