in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Taron shugabannin yankin babban tabki na nahiyar Afirka na maida hankali kan yanayin Congo Kinshasa
2017-10-20 15:04:19 cri
A jiya Alhamis, aka kaddamar da taron shugabanni karo na 7 karkashin taron kasa da kasa na yankin babban tabki dake gabashin nahiyar Afirka, a birnin Brazaville na kasar jamhuriyar Congo, inda shugabanni mahalartar taron suka maida hankali kan yanayin tsaro a gabashin kasar Congo Kinshasa, tare da yin kira ga gamayyar kasa da kasa da su taimakawa kokarin shimfida zaman lafiya a Congo Kinshasa, da kawar da haramtattun kungiyoyi masu dauke da makamai dake ta da zaune tsaye a gabashin kasar.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China