in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ce ke da izini game da wanda zai shigo cikin kasarta
2017-10-12 20:25:05 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Madam Hua Chunying ta bayyana cewa, 'yancin kasar Sin ne ta amince ko kin amincewa wani ya shigo cikin kasarta.

Madam Hua ta fadi haka ne yau Alhamis a gun taron manema labarai, yayin da take amsa tambaya game da matakin da mahukuntan kasar Sin suka dauka na hana mataimakin shugaban kwamitin kare hakkin dan Adam na Jam'iyyar Conservative ta Birtaniya Benedict Rogers shiga cikin yankin Hong Kong.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China