in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wasu kasashe da kungiyoyi 74 sun sa hannu kan yarjejeniyar Ziri Daya da Hanya Daya
2017-09-25 19:17:25 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya bayyana a yau Litinin cewa, zuwa yanzu, kasashe da kungiyoyi 74 sun sa hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa ta Ziri Daya da Hanya Daya tare da kasar Sin.

A cewarsa, hakan ya nuna yadda shawarar Ziri Daya da Hanya Daya take samun karbuwa a duniya.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China