in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Musulman kasar Sin masu aikin haji sun dawo kasar Sin
2017-09-21 10:53:54 cri
Jirgin saman musamman dake dauke da mahajjata 269 na kasar Sin, ya taso daga kasar Saudiyya inda yake nufar birnin Beijing na kasar Sin a jiya Laraba. Ya zuwa yanzu, dukkanin Musulmai Sinawa sama da dubu 12 da suka yi aikin hajin bana sun kammala ibadarsu tare da dowowa gida.

Mutane miliyan 2 da dubu 350 daga fadin duniya ne suka tafi saudiyya don aikin hajji a bana, wanda yawansu ya karu da dubu 490 bisa na bara, adadin da ya fi yawa tun daga shekarar 2012. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China