in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta jajantawa Mexico game da girgizar kasar da ta auka mata
2017-09-20 20:32:58 cri
Kasar Sin ta aika sakon ta'aziya da kuma jaje ga gwamnatin Mexico da kuma iyalan wadanda girgizar kasar nan da ta aukawa kasar Mexico ta shafa, kamar yadda kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kanga ya sanar da hakan yau Laraba yayin taron manema labarai. (Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China