in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya taya murna kan bude taron ingancin kayayyaki na kasar Sin
2017-09-15 11:20:31 cri
Shugban kasar Sin Xi Jinping ya aika da sakon taya murna dangane da budewar taron ingancin kayayyaki na kasar Sin karo na 2 a yau Jumma'a a birnin Shanghai.

Cikin sakonsa, shugaban ya ce al'ummar kasar Sin na dora mihimmanci sosai kan ingancin kayayyakin da ake samarwa a kasar. A can baya, kasar ta taba samar da siliki da tangaran masu kyau ga duniya. Zuwa yanzu kuma, tana ta kokarin kyautata ingancin kayayyakinta, don biyan bukatun jama'ar duniya da kayayyaki da hadima masu kyau.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China