in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taron kungiyar masu shigar da kara ta kasa da kasa
2017-09-11 16:05:07 cri
A yau Litinin da safe ne, aka bude taron shekara shekara na hadaddiyar kungiyar masu shigar da kara ta kasa da kasa karo na 22, kuma shugaban kasar Sin Mr. Xi Jinping ya aika da sakon taya murnar bude taron.

Shugaban ya yi nuni da cewa, masu shigar da kara a matsayinsu na wadanda ke kare muradun al'umma, suna da babban nauyi a kansu. Taken taron na wannan shekara shi ne "Kare muradun al'umma", inda mahalarta taron za su tattauna batun kare muradun al'umma, abin da ke da muhimmanci kwarai da gaske. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China