in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS#Xi Jinping: a sa kaimi ga gudanar da tsarin BRICS plus
2017-09-03 16:59:55 cri
A cikin jawabinsa, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, a matsayin muhimmin dandalin hadin gwiwa dake jawo hankalin duniya, manufar hadin gwiwar BRICS ta fi karfin kasashe 5, wadda ya ce ke bayyana burin sabbin kasashen da suka fi samun bunkasar tattalin arziki da kasashe masu tasowa har ma da duniya baki daya. Shugaba Xi ya ce ya kamata a fadada hadin gwiwar kasashen BRICS, da sa kaimi ga gudanar da tsarin BRICS plus, da kafa tsarin raya dangantakar abota ta hadin gwiwa mai bude kofa, da karfafawa kasashe masu tasowa shiga hadin gwiwar da samun moriyar juna. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China