in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Nijeriya ta yi wa Kamaru ci 4-0 a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya
2017-09-02 13:26:47 cri
Kungiyar Super Eagles ta Nijeriya ta doke kungiyar Indomitable Lions ta Kamaru da ci 4-0 a wasan neman cancantar shiga qasar cin kofin duniya ta badi, wanda aka yi a birni Uyo na jihar Akwa Ibom dake Kudancin Nijeriya.

Da wannan nasara, Nijeriya ita ke kan gaba a rukunin B da maki 9, yayin da Kamaru ta samu maki 2 kawai daga wasanni 3. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China