in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babbar sallah a ganin Fa'iza Mustapha da ke aiki a nan kasar Sin
2017-09-01 14:48:02 cri

Yau babbar sallah ce ga musulmai. Wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta je masallaci don sallah idi, sa'an nan ta samu damar halartar liyafar da kungiyar musulmai ta kasar Sin ta shirya jiya da dare don murnar babbar sallah. Wannan ne karo na farko da Fa'iza ta yi babbar sallah a nan kasar Sin, a cikin rahoton da ta bayar, ta bayyana yaya sallah a ganinta.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China