in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muhimmiyar Sanarwa
2017-08-28 10:06:27 cri
Jama'a masu sauraro,….. Ga wata sanarwa….. Daga ranar 6 zuwa 26 ga watan Satumba da karfe 5 da rabi zuwa 6 da rabi na yamma, da kuma karfe 6 da rabi zuwa karfe 7 da rabi na yamma, agogon Najeriya da Nijar, za mu dakatar da watsa shirye-shiryenmu ta zangon KHZ13870 da KHZ9450, sakamakon wasu 'yan gyare-gyare da injiniyoyinmu ke yi a na'urorinmu na watsa shirye-shirye.

Amma kuna iya sauraron shirye-shiryenmu a kan KHZ9685 a dai-dai wadannan lokuta.

Da zarar an kammala wadannan gyare-gyare muna fatan ci gaba da watso muku shirye-shiryen da muka saba watso muku a wadannan ranaku. Muna fatan za ku yi mana ahuwa sakamakon wadannan canje-canje. Da fatan za ku ci gaba da sauraronmu.

Mun gode.

Sashin Hausa na gidan rediyon CRI

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China