in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana kiyaye fuskantar hali mai tsanani a yankin rikici na kasar Indiya
2017-08-27 13:12:50 cri
Bayan barkewar rikici mai tsanani a arewa maso yammacin kasar Indiya a ranar Juma'a da ta gabata, ana ci gaba da zaman dar-dar a jihohin Haryana, da Punjab, da birnin New Delhi, inda aka sanya dokar ta baci a wasu wurare.

Rahotanni na cewa, an jibge rundunonin sojoji a jihar Haryana don aikin sintiri.

Rundunar sojin ta bukaci mazaunan Sirsa da na Panchkula su zauna a gida. Sannan kuma, an sanya dokar ta baci a Unguwoyi 11 cikin 13 na babban birnin kasar. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China