in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan sanda sun gano asalin maharin Turku a matsayin dan kasar Morocco
2017-08-19 17:21:25 cri
Rundunar 'yan sandan Finland, ta ayyana wanda ake zargi da kai hare-hare da makami a Turku dake kudu maso yammacin Finland a matsayin dan asalin kasar Morocco.

Wata sanarwar da rundunar ta fitar a yau Asabar ta ce ana ci gaba da gudunar da bincike dangane da al'amarin. (Fa'iza)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China