in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mai martaba sarkin Kano ya ziyarci ofishin asusun raya nahiyar Afirka na kasar Sin
2017-08-17 16:54:25 cri

Yau Alhamis, rana ce ta karshe da mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, da 'yan tawagarsa suka yi ziyarar aiki kasar Sin, inda da safe suka ziyarci ofishin asusun raya nahiyar Afirka na kasar Sin, wato China-Africa Development Fund. Babban manajan asusun, Mista Chi Jianxin da mai martaba sarkin Kano sun yi musanyar ra'ayi, game da yadda za su karfafa hadin-gwiwa da mu'amala ta fuskar cinikayya da zuba jari.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China