in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sarkin Kano yana ziyarar aiki a Beijing
2017-08-16 18:44:47 cri

A jiya Talata ne,Mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya iso nan birnin Beijing, domin ci gaba da ziyarar da yake a kasar Sin. Daga nan dakin mu na watsa shirye-shirye na tambayi wakilinmu Murtala Zhang wanda yake tare da tawagar sarkin game da wuraren da sarkin na Kano zai ziyarta a nan birnin Beijing.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China