in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mai martaba sarkin Kano ya ziyarci ofishin kungiyar sada zumunta da kasashen waje ta kasar Sin
2017-08-16 15:58:36 cri

Yau Laraba da safe, mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yi tattaki zuwa ofishin kungiyar sada zumunta da jama'ar kasashen waje ta kasar Sin, inda ya yi shawarwari tare da mataimakiyar shugabar kungiyar Madam Lin Yi.

Bangarorin biyu sun bayyana cewa, za su karfafa hadin-gwiwa da mu'amala tsakanin Najeriya da Sin a fannoni da dama, ciki har da al'adu, matasa, cinikayya, ilimi da makamanta.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China